Monday, October 12
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Litinin

Farashin dala a kasuwar chanji ta Gwamnati a yau, Litinin 24 ga watan Augusta na shekarar 2027 ya kamane akan naira N1,346.49 akan kowace dala.

Farashin kasuwar bayan Fage kuwa ta garuruwan Kano, Abuja, Lagos da Fatakwal ya kamane akan Naira, 1,405 akan kowace dala.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Na bar Kano na tafi Legas zamu ci gaba da yin Bidiyo ni da 'YarGuda a can>>Inji Idris Maiwushirya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *