Monday, October 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Sojan Ruwa yana kokarin yin sallah akan jirgin ruwa amma iska nata turashi

Wannan wani sojan ruwan Najeriya ne dake kokarin yin sallah akan ruwa inda iska keta hurashi ya kasa tsayuwa sosai.

Da yawa na ta masa fatan Alheri.

Karanta Wannan  Najeriya ta lallasa Gabon da ci 4-1, Shugaba Tinubu ya jinjinawa Super Eagles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *