Thursday, October 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Peller da matarsa Jarvis suma sun hau kan wakar Garzali Miko

Taurarin Tiktok, Peller da matarsa Jarvis suma sun hau wakar Garzali Miko.

Peller Da Jarvis wanda yanzu haka suke yawon shakatawa bayan aurensu a kasashen Duniya sun dora wakar ta Garzali Miko suna trawa.

A baya Purple Speedy ta hau wakar Garzali Miko wadda hakan yasa har Garzali yayi Takanas yaje suka hadu da ita.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ana musayar kalamai tsakanin Shaikh Khalid, Digital Imam da Izalar Jos, Dan Malamin ya fito yace Iazalar Jos sun nemi Raba mahaifinsu da Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *