Wednesday, October 14
Shadow

Matashiya da aka sacewa Naira Miliyan 3 data samo a ciranin data je Dubai a bankin Access Bank ta nuna Bank Statement dinta

Matashiya da ta je Dubai cirani ta tara naira Miliyan 3 a asusun bankinta na Access Bank amma aka sacesu, ta bayyana bayanan bankinta(Bank Statement) da suka nuna yanda aka mata satar.

Tace bankin sun ce ba abinda zasu iya mata taje Wajan ‘yansanda.

Amma tace ita bata da ko sisi dan haka tana kiran ‘yan Najeriya su taimaka mata.

Karanta Wannan  Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai na ta shan yabo saboda irin kulawar da ya baiwa Mahaifiyarsa lokacin tana raye, ko da yana Gwamna yana bata lokaci sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *