Thursday, August 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Peller da matarsa Jarvis suma sun hau kan wakar Garzali Miko

Taurarin Tiktok, Peller da matarsa Jarvis suma sun hau wakar Garzali Miko.

Peller Da Jarvis wanda yanzu haka suke yawon shakatawa bayan aurensu a kasashen Duniya sun dora wakar ta Garzali Miko suna trawa.

A baya Purple Speedy ta hau wakar Garzali Miko wadda hakan yasa har Garzali yayi Takanas yaje suka hadu da ita.

Karanta Wannan  Hotuna: Sojan Najeriya ya ajiye aiki bayan shekaru 11, Ji abinda ya fada

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *