Ibrahim, da a wajan Sheikh Nura Khalid, Digital daya fito ya bayyana cewa ya koma Kirista, yace wasu ayayoyine a Qur’ani yaga suna karo da juna.
Yace kuma ya karanta Baibul inda ya gamsu da bayanan dake cikinsa.
Ga bayaninshi kamar haka;