Wednesday, September 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Ango ya ce ya fasa aurenta a ranar aurenta bayan da wani Bidiyonta ya bayyana

Rahotanni sun ce wannan wata Amaryace da Angonta yace ya fasa aurenta bayan da Wani Bidiyonta ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.

Ta je an mata kunshine a gadon bayanta, ashe me mata kunshin ta dauki Bidiyon jikinta.

Shine ta dorashi a kafarsada zumunta da niyyar Talla anan ne Angonta ya gani, yace ya fasa aurenta.

Karanta Wannan  Farashin Dala a yau, Juma'a a kasuwar Chanji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *