Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Mutanen jihar Zamfara suka rika fadin sai Atiku a yayin taron siyasa a gaban Gwamnan jihar Dauda Lawal Dare

Mutanen Jihar Zamfara sun rika fadin Najeriya sai Atiku a wajan yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Lamarin ya farune a gaban Gwamnan jihar na Zamfara, Dauda Lawal Dare.

Bidiyon lamarin ya karade kafafen sada zumunta inda ake ta yadashi.

Karanta Wannan  Manufar Amurka akan Najeriya ta fara Fitowa Fili: Dan majalisar Amurka dake gaba wajan Zuga Trump akan Najeriya, Riley Moore yace abinda suke so da Shugaba Tinubu a yanzu shine ya Karfafa Alaka da Amurkar Tunda yace ba gaskiya bane maganar cewa ana Mhuzghunawa Kiristoci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *