Wannan wata matashiya ce da aka kwashewa kudi a asusun ta na ajiyar Banki.
Da Bankin Access Bank take amfani shine taje bankin ta tayar da Bori.
Ta nemi a dawo mata da kudinta amma tace bankin suka yi banza da ita.