Wata mata ta baiwa mutane mamaki bayan data bayyana yanda wani dan siyasa yayi lalata da ita ya bata Naira dubu 3.
Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita.
Mutane suna mamakin yanda yanzu karuwai har hira ake dasu a gidajen watsa labarai suna fadar irin ta’asar da suke aikatawa.