Dauda Kahutu Rarara ya je wajan wani taron ranar ‘yanci a Abuja inda yayi wakar Omologo.
Saidai ya hadu da fushin matasa inda suke cewa sun je bikin ranar ‘yancine bai kamata a mayar da wajan dandamalin siyasa ba.
An ji matasan nata Ihun Bama so.