Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da Ministar Al’adu, Hannatu Musa Musawa sun cashe a wajan Bikin ranar ‘yanci yayin da Najeriya ta cika shekaru 66 da samun ‘yanci.
An gansu akan Dandamali suna ta rawa.