Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Yayin da aka je taron ranar ‘yanci a Abuja, Rarara yaje wajan yana wakar Omologo saidai matasa sun ta masa Ehon Bamaso

Dauda Kahutu Rarara ya je wajan wani taron ranar ‘yanci a Abuja inda yayi wakar Omologo.

Saidai ya hadu da fushin matasa inda suke cewa sun je bikin ranar ‘yancine bai kamata a mayar da wajan dandamalin siyasa ba.

An ji matasan nata Ihun Bama so.

Karanta Wannan  Buhari Munafiki ne kuma bai amfani Najeriya da komai ba sai tarin bashin da ya sauka ya bari>>Inji na kusa da Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *