Sunday, October 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Akawa shugaban yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu, watau Abdulaziz Yari Ihun bama yi a Kaduna

Wasu Fusatattun Matasa a jihar Kaduna sun yiwa shugaban yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu watau Sanata Abdulaziz Yari ihun Bama yi.

An ga Sanatan ya fito daga wani Gida inda ya tarar da dandazon matasa a kofar gidan, sun rika kallon fuskarsa suna fadar bama yi.

Duk da akwai ‘yansanda da DSS a tare dashi amma basu hana hakan faruwa ba.

Sanata Abdulaziz Yari dai ya je Jihar Kaduna gidan Sheikh Yusuf Sambo Rigachukun inda aka ganshi suna ganawa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wannan Angon ya dauki hankula bayan da aka ga gaban rigarsa ya tashi ana tsaka da shagalin biki, wasu na cewa ya sha maganin karfin maza ne da yawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *