Sunday, October 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Atiku da Amaechi aun tsaya shan Mai a Kaduna inda Atikun yace zan dawo da Tallafin Ma Fetur Insha Allahu

‘

Yan takarar shugaban kasa da mataimakinsa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar da Rotimi Amaechi sun tsaya a wani gidan mai shan mai a Kaduna.

Inda jama’a masoya suka taru suna ta cewa Atikun sai kayi.

Shima ya fito ya tashi tsaye ya daga hannu inda yace zan dawo da tallafin man fetur Insha Allahu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Na kasa Fahimtar me nene Shugaban Kungiyar Izala, Bala Lau yace suna tare da Malam Lawal Triumph akai, Kalaman batancin da yayiwa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ko mene?>>Sheikh Farfesa Ibrahim Maqari ya bayyana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *