
Wannan wata matar aurece dake dauke da ciki take kokawa kan yanda mijinta ke kawo matan banza har gida.
Ta yi Bidiyo ta nuna Kwandam/Kwaroron Roba wanda mijin nata yayi amfani dashi bai dauke ba.
Sannan ta nuna Gashin gira na matar da ya kawo gidan.
Tace tana jirane ta haihu ta nemi ta saketa kawai.