Friday, July 17
Shadow

Sheikh Sani Rijiyar Lemu ya yi kira ga shugaba Tinubu ya sauke shugaban hukumar zabe, INEC

Babban malamin addinin islama, Sheikh Sani Rijiyar Lemu yayi kira ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sauke shugaban hukumar zabe me zaman kanta.

Yace shugaban hukumar zaben kasancewarsa mutum dake da fenti na nuna kiyayya ga Musulmai, ba’a tunanin zai yi adalci a zabe.

Yace kuma Adalci shine idan aka nadawa mutane shugaba suka ce basa sonshi, a saukeshi saboda samun Maslaha.

https://twitter.com/A_Y_Rafindadi/status/1989972505570972141?t=HB7CKxkAjwCbJQ7fhWxQmA&s=19
Karanta Wannan  'Yan majalisar Tarayya sun nemi Kotu ta tursasa Gwamnonin PDP su biyasu Naira Biliyan 1 saboda gwamnonin sun shigar da karan neman Shugaba Tinubu ya janye dakatarwar da yawa Gwamnan jihar Rivers, Simi Fubara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *