Sunday, October 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Masu ce min bai kamata in rika Bidiyo babu rigar Maama ba, ba zan sa ba, hassada ce ke damunku>>Inji Wannan matar

Wannan wata matace daga Arewa da tai ta jawo cece-kuce a ‘yan kwanakinnan saboda saka riga babu rigar Nownow a ciki.

Da take martani ga masu sukarta, tace su fadi duk abinda zasu fada amma ba zata rika saka rigar Maaman ba.

Tace Nownow dai nata ne babu wanda zai gaya mata yanda zata yi dashi.

Tace su kuma mata masu sukarta, tasan hassada ce dan basu dashine.

Karanta Wannan  Kasar Saint Lucia ta girmama shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *