Wannan wani barawon wayane da ya zura hannu a cikin motar haya zai fizge wayar wani.
Saidai bai yi sa’a ba dan kuwa me wayar ya ankara ya rike hannun barawon.
Shi kuka direban motar yaki tsayawa shine ake ta tafiya da barawon yana ihu.