Sunday, October 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Gwamnan jihar Edo yana ta cewa APC a wajan taron yakin neman zabe mutane sun masa shiru

Wannan Bidiyon yanda Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya rika ihun APC amma an ki amsa masa a wajan yakin neman zabe.

Daga karshe dai sai hakura yayi.

https://twitter.com/Uno_009/status/2108499189910888719
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yayi Sihiri da Budurwarsa bayan da ta je Kwana a gidansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *