Sunday, October 11
Shadow

Na yi ritaya daga Limanci, sai idan na tsufa na koma jiran mutuwa zan koma Limanci>>Inji Pantami

Dan takarar gwamnan jihar Gombe, Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami ya bayyana cewa, Yayi Ritaya daga Limanci.

Malam ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa dake ta yawo a kafafen sada zumunta inda yace, a kyaleshi yanzu ba zai zama Limamin kowane masallaci ba.

Malam ya kara da cewa, Watakila nan gaba ida ya tsufa ya koma jiran mutuwa zai ci gaba da limanci.

Saidai yace karantarwa ita ba zai daina ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Nasan wannan maganar ba zatawa mutane da yawa dadi ba amma sai na fada, Tsarin aure baiwa matan Musulmai adalci ba>>Inji Wannan matashiyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *