Saturday, October 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Gwamnan jihar Edo yana ta cewa APC a wajan taron yakin neman zabe mutane sun masa shiru

Wannan Bidiyon yanda Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya rika ihun APC amma an ki amsa masa a wajan yakin neman zabe.

Daga karshe dai sai hakura yayi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ana zargin Gfresh ya dauki matarsa suka je gidan Sadiya Haruna duk da itama tana da aure suka yi lalata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *