Monday, October 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda jami’an tsaro suka je wajan Bikin Yarbawa ‘yan Najeriya a kasar Italiya suka koresu, sunce karan kade-kaden yayi yawa

Yarbawa ‘yan Najeriya dake zaune a kasar Italiya sun gamu da fushin Hukuma.

Sun taru suna wani Bikin Aurene a kasar ta Italiya

Sai Jami’an tsaro sun je wajan inda suka ce a tashi daga bikin kowa ya tafi gida saboda karan kade-kaden da iface-iface yayi yawa.

An dai ga ‘yan Najeriyar suka ficewa daga dakin taron inda jami’an tsaron ke tsaye suna tabbatar da kowa ya fice daga dakin taron saidai daga baya ‘yan Najeriyar sun tsaya a wajan taron bayan sun fito suna zargin an musu hakane saboda su bakar fatane.

Karanta Wannan  Tauraruwar fina-finan Hausa, Princess Mufida ta Kwana Casa'in na shan suka sosai saboda hotunan tsyraychi data wallafa, ko riga babu a jikinta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *