Monday, October 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Ake rantsar da mataimakin shugaban Karamar hukumar Fufore da bai iya turanci ba

An ga mataimakin shugaban karamar hukumar Fufore ta jihar Adamawa ana rantsar dashi saidai bai iya Turanci ba.

An ga me rantsar dashi din nata fama dashi ya fadi wasu kalaman Turanci daidai amma ya kasa.

Hakan ya jawo cece-kuce sosai a kafafen sada zumunta.

@muqaddasjunior

@Dar kejo @Tukur M Ribadu (Modibbo) @SARED @Daniel M Bwala @Hon. Mohammed Bello El-Rufai

♬ original sound – A T T A H I R U
Karanta Wannan  Watanni 15 bayan fara biniken Tsaffin Ministocin jin kai, Sadiya Umar Farouk da Betta Edu har yanzu EFCC bata fitar da sakamakon binciken ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *