Sunday, October 11
Shadow

Garin Napoli na kasar Italy

Bidiyon garin Napoli na kasar Italy ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.

Da yawa na cewa sun ga garin kamar Lagos.

Abin ya baiwa mutane mamaki ganin cewa ashe a Turai ma akwai kazaman garuruwa irin haka?

Karanta Wannan  Bayanan Sirri da suka fito na karawa Dogarin shugaba Tinubu Mukami sun jawo cece-kuce sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *