
An ga mataimakin shugaban karamar hukumar Fufore ta jihar Adamawa ana rantsar dashi saidai bai iya Turanci ba.
An ga me rantsar dashi din nata fama dashi ya fadi wasu kalaman Turanci daidai amma ya kasa.
Hakan ya jawo cece-kuce sosai a kafafen sada zumunta.