Monday, October 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Tsohuwar Matar Gfresh Al’amin, Maryam Nicki Minaj ta bayyana rashin jin dadinta bayan data ga Hassan Make-Up na taba Lallausa

Tsohuwar matar Gfresh Al’amin, Maryam Nicki Minaj ta bayyana rashin jin dadinta da kishi bayan data ga Hassan Make-Up yana taba lallausa.

Ta bayyana cewa bata son komawa gidan jiya, sannan tana da kishi, ba zata so ganin Hassan na Mu’amala da mata haka ba.

A Bidiyonta daya yi mata martani, Hassan Make-Up ya bata hakuri yace su da zasu je Makkah bayan aurensu?

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya taya Hadiza Bala Usman murnar zagayowar ranar Haihuwarta inda ta cika shekaru 50

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *