Monday, October 12
Shadow

Mufa indai mutum zai bamu iPhone 18 komai zamu iya masa>>Inji Wadannan ‘yan matan

Wannan wasu ‘yan mata ne da suka dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da suka ce su komai zasu iya yi dan a Basu iphone 18.

Sun bayyana cewa kuma kada wanda ya zagesu dan jikinsu ne ba na wani ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Kafurci da Munafurci ne kesa ake cewa ana tsananin matsalar tsàrò a Najeriya>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *