Wannan wasu ‘yan mata ne da suka dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da suka ce su komai zasu iya yi dan a Basu iphone 18.
Sun bayyana cewa kuma kada wanda ya zagesu dan jikinsu ne ba na wani ba.