Monday, October 12
Shadow

Yawan kudin da ake tarawa wani Fasto sun dauki Hankula

Wannan wani Fasto ne da aka gani ana tarawa makudan kudade a yayin da yake wa’azi

An ga mabiyansa na ajiye masa kudi yayin da shi kuma yake zuba musu wani ruwa a hannu da kafafuwa dan tsarkakesu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ni zan kawo karshen Dariqa a Najeriya>>Inji Dr. Hussain Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *