Monday, October 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Limamin coci shauki ya masa yawa ya fasa dandamalin da yake wa’azi akai

Wannan wani limamin coci ne da Shauki ya masa yawa wanda hakan yasa ya fasa dandamalin da yake wa’azi akai.

Dandamalin na gilashine inda aka ga ya dakeshi da hannu ya fashe.

Karanta Wannan  Yaushe Aka Lalace Haka? Kalli Bidiyon yanda kananan yara suka rika yin Zuga suna Kàmàwà 'yan Màtà Nòwñùwà a Ado Bayero Mall

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *