
‘Yan majalisar Wakilai wadanda ba ‘yan APC ba sun rika ihun APC Ole a farfajiyar majalisar.
Abinda ya kawo hakan shine ‘yan majalisar APC suna kokarin soke dokar da suka yi ta aika sakamakon zaben 2027 ta hanyar Electronic.
Hakan ya kawo tarnaki a majalisar inda aka tashi Dutse a hannun riga.