Thursday, October 15
Shadow

Bayan data gama hurewa mata kunne cewa ita bata aikin gida bata girki, An ga Shahararriyar mawakiyar kasar Amurka, Cardi B tana share ruwa a gidan mahaifinta

An hangi Shahararriyar mawakiyar Amurka, Cardi B na goge ruwa a gidan mahaifinta.

Hakan na zuwane bayan da a baya ta rika hurewa mata kunne cewa zai ita tafi karfin tawa mijinta aikin gida ko girki.

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMI: Karon Farko Nijeriya Za Ta Karɓi Bakuncin Gasar Karatun Alƙur’ani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *