Thursday, September 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Rikici ya barke tsakanin UK International da Mutuniyarsa, Hafsat, Yana cewa ya biya bukatarsa da ita amma tana cewa karya yake

Rikici ya barke tsakanin ‘yan Taurarin Tiktok, UK International da Mutuniyarsa, Hasat.

A wani Voice note dake ta yawo a kafafen sada zumunta, An ji yana Bugun kirjin cewa ya biya bukatarsa da ita amma tana karyatashi.

A baya dai Abokan Junane sosai inda har yake kiranta da tsohuwar Budurwarsa.

Wannan rikici ya sa ana ta tattauna maganar yanda kunya ta yi karanci a tsakanin hausawa.

@hypmanbloggerbackup

@Hafseeyyarmalam 🐍🖤🔐 @UK INTERNATIONAL ukl vs yar malam

♬ original sound – MR_MURIDAII♦️🔔♦️
Karanta Wannan  Sam babu Adalci: Soja ya soki shugaba Tinubu saboda baiwa 'yan kwallo kyautar Naira Miliyan 50 inda ya nuna dakunan bukka da suke kwana a ciki a daji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *