
Wannan Bidiyon na wani shugaban karamar hukuma yana gaishe da Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya dauki hankula.
Wasu dai sun bayyana cewa mutumin yafi dan shugaban kasar Shekaru da gani dan haka bai kamata ace ya rika kwanciya haka yana gaishe dashi ba