Friday, October 16
Shadow

Yanda Wani Ango ya kama kugun diyar tsohon Shugaba kasa, Zahra Buhari kenan a wannan Bidiyon

Diyar tsohon shugaban kasa, Zahra Buhari kenan a kasar Spain inda taje halartar bikin auren diyar Janar Theophilus Danjuma, Saraya da Angonta Bawa

Anan Angon ne ya kama Kugun Zahra Buhari suka dauki hoto

Saidai hoton ya jawo cece-kuce inda wasu ke cewa kasancewarta matar aure kuma musulma bai kamata bawa ya kamata haka ba

Da yawa dai sun rika tambayar shin Shi Ango Bawa bai san Zahra matar aure bace kuma musulma ba.

Saidai lamarin ya farune a gaban Mijinta, Ahmad Indimi, inda yana gefe yana murmushi

Danna nan dan Kallon Bidiyon

@mediaroomhubb

beautiful celebration of love as Saraya & Bawa gathered with family and friends at the iconic Nikki Beach in Marbella, Spain, for their wedding festivities Bride’s Parents: Gen. Theophilus Yakubu Danjuma Sen. Daisy Danjuma Groom’s Parents: Engr. Bawa Daniel Salka Mrs. Elizabeth Bawa Salka Venue: NIKKI BEACH MARBELLA, MÁLAGA, SPAIN #SarayaDanjuma #BawaSalka #DaisyDanjuma #MediaroomHub #MRH

♬ original sound – mediaroomhub
Karanta Wannan  'Yansandan Abuja sun kama mutum 50 da zargin sace murafen kwatami

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *