Friday, November 6
Shadow

Bidiyon wani dattijo na gaishe da dan shugaban kasa ya dauki hankula

Wannan Bidiyon na wani shugaban karamar hukuma yana gaishe da Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya dauki hankula.

Wasu dai sun bayyana cewa mutumin yafi dan shugaban kasar Shekaru da gani dan haka bai kamata ace ya rika kwanciya haka yana gaishe dashi ba

Karanta Wannan  Mun ba ɗaliban Najeriya rancen naira biliyan 56.85 a shekara ɗaya - Gwamnatin Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *