Nan wasu daliban makarantar Sakandare ne suka yiwa malamarsu me kyautata musu Sha tara ta arziki.
An ga me bata Atamfa, me bata kudi, kayan abinci da sauransu