Wednesday, November 11
Shadow

Yanda dalibai suka tarawa malamarsu Sha tara ta Arziki

Nan wasu daliban makarantar Sakandare ne suka yiwa malamarsu me kyautata musu Sha tara ta arziki.

An ga me bata Atamfa, me bata kudi, kayan abinci da sauransu

Karanta Wannan  Janar Ibrahim Babangida ya amince Abiola ne ya ci zaɓen 1993 da ya rushe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *