Friday, November 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ‘yan Najeriya mazauna kasar Ingila suka tare motar shugaban hukumar zabe, INEC suka hanashi wucewa

‘Yan Najeriya mazauna kasar Ingila sun tare motar shugaban hukumar zabe me zaman kanta, INEC suka hanashi wucewa a birnin Landan.

Lamarin ya farune yayin da motarsa ke barin Chatham House.

Masu zanga-zangar sun bayyana fushinsu ne game da samun sunayen Boge a cikin rijistar masu zabe.

Saida jami’an tsaro suka kai masa dauki sannan ya samu masu zanga-zangar suka barshi ya wuce.

Karanta Wannan  Abin da ya sa na fice daga jam'iyyar PDP - Bafarawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *