
Wani me yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu karkashin kungiyar City Boy Movement ya jawo cece-kuce sosai saboda cewar da yayi shi iyalansa basa Najeriya.
Yace wai shi ya kwashe iyalansa daga Najeriya amma yana son ‘yan Najeriya su jure wahalar da ake sha su sake zaben Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu dan a gyara kasa, Shima ko ya samu ya dawo da iyalansa Najeriya.
Saidai wannan kalamai da yayi sun jawo masa suka inda ake ta ce masa ba za’a zabi shugaban kasar ba.