Saturday, November 14
Shadow

Kalli Bidiyon yanda matasa sukawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu Rotse da Duwatsu a masallacin Juma’a na Abuja a jiya

A jiyane dai shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya je babban masallacin Juma’a na Abuja inda yayi Sallar Juma’a acan.

Saidai bayan kammala sallah yayin da zai bar masallacin, an ga yanda matasa suka masa ihun bama yi hadda ruwa duwatsu.

A Bidiyon dake ta yawo a kafafen sada zumunta, An ga matasan na dukawa suna daukar duwatsu suna fadar bama yi suna jefawa motocin shugaban kasar.

Danna nan dan kallon Bidiyon

Saidai a martanin fadar shugaban kasa, Me magana da yawun shugaban kasar, Bayo Onanuga ya musanta cewa hakan ta faru inda ya wallafa wani Bidiyon da yake ikirarin cewa, Shewar jinjinawa akawa shugaban kasar a masallacin na Abuja ba ihun bama yi ba da jifa.

Karanta Wannan  Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *