Saturday, November 21
Shadow

A’ishatulhumaira ta nuna Bidiyon yanda takewa Rarara Kwalliya

Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa kuma matar Dauda Kahutu Rarara, A’ishatulhumaira ta wallafa wani Bidiyo da safiyar yau, Asabar tanawa mijin nata Kwalliya.

Hakan na zuwane kwanaki daya bayan da Rahotanni suka ce an yiwa Rarara na jaki a masallacin Abuja.

Karanta Wannan  Talauci da rashin tsaro na iya barazana ga zaɓen 2027 - Rahoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *