
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maimuna Watayarinya ta wallafa wani Bidiyo inda aka ganta tana zaune tana bude kafafunta tana rufewa.
Sannan ta ajiye kyamarar daidai tsakiyar Kaffunta.
Lamarin ya jawo cece-kuce sosai inda da yawa ke cewa wannan Bidiyon bai dace ba inda wasu kuma ke mata maganganun da basu dace ba.


