Friday, November 27
Shadow

Saurayinta yace ta sameshi a Ni’ima shine take tambayar Inane Ni’ima

Wannan wata matashiyace da Bidiyon ta ya karade kafafen sada zumunta inda take cewa Saurayinta yace ta sameshi a Ni’ima ita kuma tace bata san inane Ni’ima ba.

Shine ake ce mata Otal ne.

Karanta Wannan  Bidiyo Gwanin Ban Tausai: Muna yin kwanaki 3 bamu ci abinci ba, saida mu sha ruwa>>Inji Wannan Budurwar da 'yan Uwanta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *