Wednesday, November 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya je kotu a Abuja dan kare kansa kan yiwa wayar me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Nuhu Ribadu Kutse

Rahotanni sun bayyana cewa, Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya je kotu a babban birnin tarayya, Abuja dan kare kansa bisa zargin yiwa wayar me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu kutse.

An ga El-Rufai a kotun tare da masu yi masa rakiya.

Karanta Wannan  Hotuna: Kalli Yanda Rahama Sadau ta yi sujadar godiya ga Allah bayan Daura aurenta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *