Sunday, January 5
Shadow

Tunda an gaya shuwagabanni Allah sun ki ji, To a fito a musu zàngà-zàngà kawai>>Inji Alhaji Haruna Sharu

Alhaji Haruna Sharu, wanda shine shugaban rukunin gidajen Sharu ya bayyana cewa tunda shuwagabanni sun ki jin wa’azin da ake musu, mafita data rage itace a fito a musu zanga-zangar.

Ya bayyana hakane a yayin da aka tambayeshi ra’ayinshi kan zanga-zangar sa ake shirin yiwa shuwagabanni a Arewa.

Ra’ayoyi sun banbanta kan yi ko jinkirta Zanga-zangar da matasa suka shirya kan taadar rayuwa.

Karanta Wannan  Gwamatin Tarayya Ta Sanar Da Shirinta Na Zuba Jarin Dalar Amurka Biliyan 4.8 a Fannin Kiwon LafiyaNajeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *