Monday, December 16
Shadow

Addu’ar neman gafara ga mamaci

Idan za’a saka mutum a kabari, ana cewa,

“Bismillahi, wa ala sunnati Rasulillah”

Bayan an kammala binne mamaci, Annabi, Sallalalahu Alaihi Wasallam na cewa ku nemawa dan uwanku gafara.

Kuma ku mai addu’ar samun nutsuwa, domin yanzu haka ana mai tambayoyi.

Dan haka nemawa wanda ya rasu gafara da tabbatuwar harshensa akan gaskiya yayin tambayar kabari, Sunnah ce.

Dan karin bayani, Saurari wannan bidiyon:

Allah ya jikan wanda suka rigamu gidan gaskiya.

Katanta: Yadda ake sallar gawaKu biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Karanta Wannan  Addu ar haddace karatu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *