Ra’ayin Malumma sun banbanta kan shan maniyyi.
Wasu malaman suna ganin tunda abu ne wanda baizo cewa magabata sun aikata ba, ya kamata a kyamaceshi.
A takaice ma, wasu na ganin cewa al’aurar namiji na da najasa wadda bai kamata a rika sakata a baki ba dan zata iya cutarwa dan haka suka ga barin yin hakan yafi yinsa Alkhairi.
Akwai kuma malaman dake ganin idan mutum zai iya yana iyayi ba laifi.
A bangare guda kuma, Tabbas Maniyyi na da sinadarai masu karawa jiki amfani, saidai masana kiwon lafiya sun bayyana cewa, sinadaran basu da yawan da zasu yiwa jikin Tasiri.
To zabi dai ya rage ga mutum ko dai yayi ko kar yayi.