Monday, December 16
Shadow

ABIN ALFAHRI: Matashi Dan Arewa Na Farko Da Ya Kammala Karatu A Fannin Magungunan Musulunci A Kasar Qatar

ABIN ALFAHRI: Matashi Dan Arewa Na Farko Da Ya Kammala Karatu A Fannin Magungunan Musulunci A Kasar Qatar.

Dakta Muhammadu Kabiru Hassan (Dangwamna) dake Samaru Zaria ya zama mutum na farko da ya fito daga yankin Arewacin Nijeriya da ya kammala karantu a kasar Qatar National Museums Authority bangaren islamic herbal medicine curse.

Daga karshe ya nemi jama’a da su yi masa addu’a
da fatan alkairi, Allah Ya sa karatun da ya yi ya amfani muśùĺùñci gaba daya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda akawa wata mata tsirara aka daureta a cikin dakin Otal

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *